GABATARWA
An rubuta wannan littafi mai suna ‘Hausa Firamare 6’ don ya yi daidai da manhajar koyarwar Firamare
6 (Primary Curriculum), zubin littafin ya yi daidai da sabuwar Manhajar Hausa
wadda Hukumar Bincike da Haɓaka Ilimi ta Nijeriya (NERDC) ta
sabunta a shekarar 2018. An sauya sunan littafin daga ‘Sabuwar Hanyar Koyon Karatu da Rubutu a Hausa’ zuwa ‘Hausa Firamare 6’ domin samu sauki wajen furucin sunan
littafin.
Ga Darussan da ke cikin Littafi
na Shidda:
JIGO |
KARAMIN
JIGO |
DARUSSA |
HARSHE |
A1. Sauraro Da Magana |
A1.1 Tsarin Sassauƙar Jimla A1.2 Kalmomi Masu Ma’ana Ɗaya |
A2. Karatu |
A2.1 Karatu Don Auna Fahimta |
|
A3. Rubutu |
A3.1 Ci Gaba Da Rubutun Wasiƙa A3.2 Ci Gaba da Rubutun Hannu |
|
ADABI |
B1. Wasan Kwaikwayo |
B1.1 Karatun Gajeren Wasan Kwaikwayo |
B2. Waƙoƙi |
B2.1 Karatun Gajerun Rubutattun Waƙoƙi |
|
B3. Zube |
|
|
AL’ADA |
C1. Ɗabi’u Da Al’ada |
C1.1 Dabarun Tafiyar Da Rayuwa C1.2 Shan Miyagun Kwayoyi C1.3 Wasannin Dandali |
C2. Ginshiƙin Ginin Al’umma |
C2.1 Hanyoyin Sadarwa C2.1 Hanyoyin Sufuri C2.3 Bukukuwan Hausawa |
|
C3. Kayayyakin Al’adu |
C3.1 Zane da Kwalliya da Tufafi |
A latsa nan Hausa Primary 6 don sauke PDF ɗin
littafin, Littafin kyauta ne ga Malaman Makaranta masu koyar da harshen Hausa
Firamare 6. Idan an samu tangarda wajen saukewa a sake jarabawa.
2 Comments
Munyi payment amma kuma kun ki bamu damar sauke application din
ReplyDeleteSamun copy idan an biya automatic ne, amma idan baka gani ba wannan kuma daban ƙila an turo maka amma baka gan shi a cikin imel ɗinka ba. Ka tuntuɓe mu ta wannan imel ɗin [email protected], sai mu sake tura maka wani copy. Muna godiya sosai.
Delete