GABATARWA
An rubuta wannan littafi mai suna ‘Hausa Firamare 5’ don ya
yi daidai da manhajar koyarwar Firamare 5 (Primary Curriculum), zubin littafin
ya yi daidai da sabuwar Manhajar Hausa wadda Hukumar Bincike da Haɓaka Ilimi ta
Nijeriya (NERDC) ta sabunta a shekarar 2018. An sauya sunan littafin daga ‘Sabuwar
Hanyar Koyon Karatu da Rubutu a Hausa’ zuwa ‘Hausa Firamare 5’ domin
samu sauki wajen furucin sunan littafin.
Ga
Darussan da ke cikin littafi na Biyar:
JIGO |
KARAMIN
JIGO |
DARUSSA |
HARSHE |
A1. Sauraro Da Magana |
A1.1 Qidaya A1.2 Auna Fahimta A1.3 Sauqaqan Jimloli A1.4 Sauye-Sauye Kalma |
A2. Karatu |
A2.1 Karatu Don Auna Fahimta |
|
A3. Rubutu |
A3.1 Ci Gaba Da Qa’idojin Rubutu A3.2 Ci Gaba Da Rubutun Hannu |
|
ADABI |
B1. Wasan Kwaikwayo |
B1.1 Gajeren Rubutattun Wasan Kwaikwayo |
B2. Waqoqi |
B2.1 Gajerun Waqoqi B2.2 Adon Magana B2.3 Gabatar Da Karya Harshe |
|
B3. Zube |
B3.1 Gajerun Labarai |
|
AL’ADA |
C1. Xabi’u Da Al’ada |
C1.1 Tsaftar Jiki C1.2 Sunayen Hausawa |
C2. Ginshiqin Ginin Al’umma |
C2.1 Tsarin Sarautun Hausawa C2.2 Sana’o’i C2.3 Bikin Suna |
|
C3. Kayayyakin Al’adu |
C3.1 Kayan Sana’a |
A latsa nan Hausa Primary 5 don sauke PDF ɗin littafin,
Littafin kyauta ne ga Malaman Makaranta masu koyar da harshen Hausa Firamare 5.
Idan an samu tangarda wajen saukewa a sake jarabawa.
0 Comments