Talla

Hausa Primary 4

 

GABATARWA

An rubuta wannan littafi mai suna ‘Hausa Firamare 4’ don ya yi daidai da manhajar koyarwar Firamare 4 (Primary Curriculum), zubin littafin ya yi daidai da sabuwar Manhajar Hausa wadda Hukumar Bincike da Haɓaka Ilimi ta Nijeriya (NERDC) ta sabunta a shekarar 2018. An sauya sunan littafin daga ‘Sabuwar Hanyar Koyon Karatu da Rubutu a Hausa’ zuwa ‘Hausa Firamare 4’ domin samu sauki wajen furucin sunan littafin.

Ga Darussan da ke cikin Littafi na Huɗu:

  Jigo

Karamin jigo

Darussa

HARSHE

A1. Sauraro Da Magana

A1.1 Ƙidaya

A1.2 Insha’in Baka

A2. Karatu

A2.1 Gabatar Da Auna Fahimta

A3. Rubutu

A3.1 Gabatar Da Rubutun Wasiƙa

A3.2 Fara Koyon Ƙa’idojin Rubutu

ADABI

B1. Wasan Kwaikwayo

B1.1 Gajeren Wasan Kwaikwayo

B2. Waƙoƙi

B2.1 Gajerun Waƙoƙi

B2.2 Kacici-Kacici

B2.3 Ƙarin Karin Magana Da Maganganun Azanci

B3. Zube

 

AL’ADA

C1. Ɗabi’u Da Al’ada

C1.1 Aure

C2. Ginshiƙin Ginin Al’umma

C2.1 Hausawa Da Sana’o’insu

C3. Kayayyakin Al’adu

C3.1 Abincin Hausawa

C3.2 Tufafin Hausawa

A latsa nan Hausa Primary 4 don sauke PDF ɗin littafin, Littafin kyauta ne ga Malaman Makaranta masu koyar da harshen Hausa Firamare 4. Idan an samu tangarda wajen saukewa a sake jarabawa.


Post a Comment

0 Comments