GABATARWA
An rubuta wannan
littafi mai suna ‘Hausa Firamare 3’ don ya yi daidai da manhajar koyarwar Firamare
3 (Primary Curriculum), zubin littafin ya yi daidai da sabuwar Manhajar Hausa wadda
Hukumar Bincike da Habaka Ilimi ta Nijeriya (NERDC) ta sabunta a shekarar 2018.
An sauya sunan littafin daga ‘Sabuwar Hanyar Koyon Karatu da Rubutu a Hausa’ zuwa ‘Hausa Firamare 3’ domin samu sauki wajen furucin sunan
littafin.
Ga Darussan da
ke cikin Littafi na Uku:
Jigo |
Karamin jigo |
Darussa |
HARSHE |
A1.
Sauraro Da Magana |
A1.1 Ci
Gaba Da Taɗi A1.2 Ƙarin
Ƙidaya A1.3 Ci
Gaba Da Sunaye A1.4 Ƙarin
Kalmomin Aiki |
A2. Karatu |
A2.1 Ƙarin
Karatu |
|
A3. Rubutu |
A3.1 Ƙarin
Rubutu A3.2 Tayar
da Haruffa A3.3 Ƙarin
Rubutun Gaɓoɓin Kalma |
|
ADABI |
B1. Wasan
kwaikwayo |
B1.1
Gajerun Wasannin Kwaikwayo |
B2. Waƙoƙi |
B2.1 Ƙarin
Waƙoƙin B2.2 Ƙarin
Karin Magana Da Maganganun Azani B2.3
Gabatar Da Zaurane |
|
B3. Zube |
B3.1
Hikayoyi Da Tarihihi B3.2 Ƙarin
Tatsuniya |
|
AL’ADA |
C1. Ɗabi’u
Da Al’ada |
C1.1
Kyawawan Ɗabi’u C1.2
Tsaftar Abinci C1.3 Ƙarin
Wasannin Garganiya |
C2. Ginshiƙin
Ginin Al’umma |
|
|
C3.
Kayayyakin Al’adu |
C3.1 Ƙarin
Karikitan Cikin Gida |
A latsa nan Hausa Primary 3 don sauke PDF din littafin, Littafin kyauta ne ga Malaman Makaranta masu koyar da harshen Hausa Firamare 3. Idan an samu tangarda wajen saukewa a sake jarabawa.
1 Comments
Na yi amfani da hardcopy na litattafan, na kuma sauke PDF sun taimaka mani sosai wajen koyar da Hausa Primary 1 zuwa 6
ReplyDelete