GABATARWA
An rubuta wannan littafi mai suna ‘Hausa Firamare 2’ don ya
yi daidai da manhajar koyarwar Firamare 2 (Primary Curriculum), zubin littafin
ya yi daidai da sabuwar Manhajar Hausa wadda Hukumar Bincike da Haɓaka Ilimi ta
Nijeriya (NERDC) ta sabunta a shekarar 2018. An sauya sunan littafin daga ‘Sabuwar
Hanyar Koyon Karatu da Rubutu a Hausa’ zuwa ‘Hausa Firamare 2’ domin
samu sauki wajen furucin sunan littafin.
Ga Darussan da ke cikin Littafi na Biyu:
JIGO |
KARAMIN JIGO |
DARUSSA |
HARSHE |
A1. Sauraro Da Magana |
A1.1 Sunaye A1.2 Kalmomin Aiki A1.3 Ci gaba Da Taɗi A1.4 Ƙidaya |
A2. Karatu |
A2.1 Karanta gaɓoɓin Kalma A2.2 Ci Gaba Da Karatun Haruffa |
|
A3. Rubutu |
A3.1 Ci Gaba da Rubutun Haruffa A3.2 Rubutun Gaɓoɓin Kalma |
|
ADABI |
B1. Wasan Kwaikwayo |
B1.1 Wasan Ƙwaiƙwayo B2.1 Sauƙaƙan Karin Magana Da Maganganun Azanci B2.2 Kacici-Kacici |
B2. Waƙoƙi |
||
B3. Zube |
B3.1 Almara B3.2 Tatsuniya |
|
AL’ADA |
C1. Ɗabi’u Da Al’ada |
C1.1 Ƙarin Gaisuwa C1.2 Tsaftar Muhalli C1.3 Tausayi C1.4 Wasannin Gargajiya |
C2. Ginshiƙin Ginin Al’umma |
C2.1 Ƙarin Kulawa da Iyali C2.2 Karikitan Cikin Gida |
|
C3. Kayayyakin Al’adu |
|
A latsa nan Hausa Primary 2 don sauke PDF ɗin littafin, Littafin kyauta ne ga Malaman Makaranta masu koyar da harshen Hausa Firamare 2. Idan an samu tangarda wajen saukewa a sake jarabawa.
0 Comments