Talla

A3.2 Ci Gaba da Rubutu da Hannu

Ci Gaba da Rubutu da Hannu

Ɗalibai su bayyana tunaninsu ta hanyar rubuta abinda suka gani da hannunsu a cikin litattafansu, ɗalibai su inganta rubutunsu ta hanyar iya jera baƙaƙe da wasula don a samar da kalma, sannan su koyi rubuta ƙananan jimloli. Ɗalibai su sake rubuta abinda aka rubuta a allo ko saman takarda. A jagoranci yara su sake rubuta abinda ya faru a cikin hotunan da za su zo nan gaba kaɗan. Daga ƙarshen darasi ayi masu tambayoyi. A yi amfani da ƙananan alluna da alƙalami da litattafai da alli da allo.

 Sake rubuta abubuwan da suka faru a cikin waɗannan hotuna a cikin litattafai, ayi amfani da zaɓaɓɓun kalmomi waɗanda ku ka gina da kan ku:




Post a Comment

0 Comments