Talla

A1.1 Ƙidaya

 

A1.1 Ƙidaya

Ya kasance ɗalibai sun iya faɗin alƙaluman ƙidaya, su tantance alƙaluman ƙidaya daga ɗari da ɗaya zuwa ɗari da hamsin. Ɗalibai su iya faɗar alƙaluman tare da bayar da misalai, su iya rubuta alƙaluman ƙidaya daga 101 zuwa 150 sannan su iya tantance alƙaluman ƙidaya waɗanda suka nazarta. A yi amfani da ƙananan katuttuka alƙaluman ƙidaya da jadawalin alƙaluman ƙidaya da marafun kwalba da tsakuwa da lambobin ƙidaya na roba wajen koyar da ɗalibai. Daga ƙarshen darasi, ɗalibai su amsa tambayoyi.

 Alƙaluman Ƙidaya Daga 101 Zuwa 130

A jagoranci ɗalibai su koyi yadda ake karantawa da rubuta alƙaluman ƙidaya daga ɗari da ɗaya zuwa ɗari da talatin, da kuma yadda ake rubuta kowace lamba da Hausa.

Ɗari da Ɗaya Zuwa Ɗari da Sha Biyar

 

Ɗari da Goma Sha Shidda Zuwa Ɗari da Talatin

Ɗari da ɗaya

101

Ɗari da goma sha shidda

116

Ɗari da biyu

102

Ɗari da goma sha bakwai

117

Ɗari da uku

103

Ɗari da goma sha takwas

118

Ɗari da huɗu

104

Ɗari da goma sha tara

119

Ɗari da biyar

105

Ɗari da ashiri

120

Ɗari da shidda

106

Ɗari da ashirin da ɗaya

121

Ɗari da bakwai

107

Ɗari da ashirin da biyu

122

Ɗari da takwas

108

Ɗari da ashirin da uku

123

Ɗari da tara

109

Ɗari da ashirin da huɗu

124

Ɗari da goma

110

Ɗari da ashirin da biyar

125

Ɗari da goma sha ɗaya

111

Ɗari da ashirin da shidda

126

Ɗari da goma sha biyu

112

Ɗari da ashirin da bakwai

127

Ɗari da goma sha uku

113

Ɗari da ashirin da takwas

128

Ɗari da goma sha huɗu

114

Ɗari da ashirin da tara

129

Ɗari da goma sha biyar

115

Ɗari da talatin

130


Aikin Aji:

Cike guraben da su kayi daidai da alƙaluman ƙiɗaya:

Ɗari da biyar

 

Ɗari da shidda

 

 

108

 

116

Ɗari da sha bakwai

117

 

119

Ɗari da ashirin da tara

 


Alƙaluman Ƙidaya Daga 131 Zuwa 160

A jagoranci ɗalibai su koyi yadda ake karantawa da rubuta alƙaluman ƙidaya daga ɗari da talatin da ɗaya zuwa ɗari da sittin, da kuma yadda ake rubuta kowace lamba da Hausa.

Ɗari Da Talatin Ɗaya Zuwa Goma Ɗari Da Sha Biyar

 

Ɗari Da Arba’in \Da Shidda Zuwa Ɗari Da Sittin

Ɗari da talatin da ɗaya

131

Ɗari da arba’in da shidda

146

Ɗari da talatin da biyu

132

Ɗari da arba’in da bakwai

147

Ɗari da talatin da uku

133

Ɗari da arba’in da takwas

148

Ɗari da talatin da huɗu

134

Ɗari da arba’in da tara

149

Ɗari da talatin da biyar

135

Ɗari da hamsin

150

Ɗari da talatin da shidda

136

Ɗari da hamsin da ɗaya

151

Ɗari da talatin da bakwai

137

Ɗari da hamsin da biyu

152

Ɗari da talatin da takwas

138

Ɗari da hamsin da uku

153

Ɗari da talatin da tara

139

Ɗari da hamsin da huɗu

154

Ɗari da arba’in

140

Ɗari da hamsin da biyar

155

Ɗari da arba’in da ɗaya

141

Ɗari da hamsin da shidda

156

Ɗari da arba’in da biyu

142

Ɗari da hamsin da bakwai

157

Ɗari da arba’in da uku

143

Ɗari da hamsin da takwas

158

Ɗari da arba’in da huɗu

144

Ɗari da hamsin da tara

159

Ɗari da arba’in da biyar

145

Ɗari da sittin

160


Aikin Aji:

Cike guraben da su kayi daidai da alƙaluman ƙiɗaya:

Ɗari da Talatin da Biyar

 

 

138

Ɗari da Talatin da Bakwai

 

 

139

 

143

Ɗari da Arba’in da Shidda

 

Ɗari da Hamsin

 


Alƙaluman Ƙidaya Daga 161 Zuwa 180

A jagoranci ɗalibai su koyi yadda ake karantawa da rubuta alƙaluman ƙidaya daga ɗari da sittin da ɗaya zuwa ɗari da tamanin, da kuma yadda ake rubuta kowace lamba da Hausa.

Ɗari Da Sittin da Ɗaya Zuwa Ɗari da Saba’in Da Biyar

 

Ɗari da Saba’in da Shidda Zuwa Ɗari da Saba’in da Shidda Zuwa Ɗari da Tasa’in

Ɗari da sittin da ɗaya

161

Ɗari da saba’in da shidda

176

Ɗari da sittin da biyu

162

Ɗari da saba’in da bakwai

177

Ɗari da sittin da uku

163

Ɗari da saba’in da takwas

178

Ɗari da sittin da huɗu

164

Ɗari da saba’in da tara

179

Ɗari da sittin da biyar

165

Ɗari da tamanin

180

Ɗari da sittin da shidda

166

Ɗari da tamanin da ɗaya

181

Ɗari da sittin da bakwai

167

Ɗari da tamanin da biyu

182

Ɗari da sittin da takwas

168

Ɗari da tamanin da uku

183

Ɗari da sittin da tara

169

Ɗari da tamanin da huɗu

184

Ɗari da saba’in

170

Ɗari da tamanin da biyar

185

Ɗari da saba’in da ɗaya

171

Ɗari da tamanin da shidda

186

Ɗari da saba’in da biyu

172

Ɗari da tamanin da bakwai

187

Ɗari da saba’in da uku

173

Ɗari da tamanin da takwas

188

Ɗari da saba’in da huɗu

174

Ɗari da tamanin da tara

189

Ɗari da saba’in da biyar

175

Ɗari da tasa’in

190


Ƙidaya Daga 181 Zuwa 200

A jagoranci ɗalibai su koyi yadda ake karantawa da rubuta alƙaluman ƙidaya daga ɗari da tamanin da ɗaya zuwa ɗari biyu, da kuma yadda ake rubuta kowace lamba da Hausa.

ƊARI DA TAMANIN DA ƊAYA ZUWA ƊARI DA TASA’IN DA BIYAR

 

TASA’IN DA SHIDDA ZUWA ƊARI

Ɗari da tamanin da ɗaya

181

Ɗari da tasa’in  da shidda

196

Ɗari da tamanin da biyu

182

Ɗari da tasa’in  da bakwai

197

Ɗari da tamanin da uku

183

Ɗari da tasa’in  da takwas

198

Ɗari da tamanin da huɗu

184

Ɗari da tasa’in  da tara

199

Ɗari da tamanin da biyar

185

Ɗari biyu

200

Ɗari da tamanin da shidda

186

Rubuta waɗannan lambobi da Hausa:

Ɗari da tamanin da  bakwai

187

Ɗari da tamanin da takwas

188

 

 

Ɗari da tamanin da tara

189

 

181

Ɗari da tasa’in

190

 

183

Ɗari da tasa’in da ɗaya

191

 

195

Ɗari da tasa’in da biyu

192

 

197

Ɗari da tasa’in da uku

193

 

198

Ɗari da tasa’in  da huɗu

194

 

199

Ɗari da tasa’in da biyar

195

 

200


Aikin Aji:

Cike guraben da Su kayi daidai da alƙaluman ƙiɗaya:

Ɗari da tamanin da biyu

 

Ɗari da tamanin da huɗu

 

 

185

 

186

Ɗari da tamanin da shidda

 

Ɗari da tamanin da bakwai

 

 

Post a Comment

0 Comments