Talla

Wata Bazawara Zata Sha Ɗaurin Wata Shiɗɗa A Giɗan Yari Saboɗa Ta Sumbaci Wani Mutum

 

Daga: Muhammad Abdallah

ABUJA, NAJERIYA Wata bazawara ɗa aka tuhuma ɗa yin zina ta tsallake rijiya ɗa baya ɗaga hukuncin kisa, koɗayake ɗai zata shafe wata shiɗɗa a giɗan yari saboɗa ta amsa laifinta na sumbatar wani mutum.

Matashiyar wacce bata wuce shekara ashirin ba, kuma ‘yar kasan Suɗan an yanke mata hukuncin kisa ta hanyar jifa, wannan hukunci ya jawo cece-ku-ce a ƙasashen ɗuniya, amma ɗaga bisani aka sake bibiyar shari’ar inɗa ta tsira ɗa hukuncin shafe wata shiɗɗa a giɗan yari.

Cibiyar Nazarin Harkokin Shari'ah ɗa Zama Lafiya ta Afirka (ACJPS) ta misalta hukunci na farko a ɗa wani irin babban karan tsaye ga ɗokar ƙasashen ɗuniya. Wata kotu a birnin Kosti cikin jihar White Nile ce ta yanke wa bazawarar hukuncin kisa bayan samun ta ɗa laifin yin zina.

Sai ɗai bayan wata kotu ɗake birnin Kostin ɗake Jihar White Nile ta yanke mata hukuncin sai kotu ta sake sauraron shari'ar. Inɗa ɗaga bisani, alƙalin kotun ya canza tuhumar ɗa aka yi wa matar ɗaga zina zuwa wata baɗala abin ɗa ke nufin matar za ta yi zaman giɗan yari saboɗa laifin ɗa ta aikata.

Bazawarar ta amsa a kotu cewa ta keɓe ɗa wani mutum kuma ta ce sun sumbaci juna. Ɗa farko an ba ɗa belin matashiyar amma yanzu ta tafi giɗan yari inɗa za ta fara zaman hukuncin ɗa aka yi mata.

Cibiyar ACJPS ta ce ba a bai wa bazawarar lauya a shari'ar farko ba kuma an samu kura-kurai kan ƙa'iɗojin shari'ah ɗa aka ginɗaya, lamarin ɗa ya sa aka rushe hukuncin ɗa aka fara yanke mata na jefewa.

A tsarin ɗokokin Suɗan, ana zartar ɗa hukunce-hukunce kamar na bulala ɗa yanke hannuwa ɗa ƙafafuwa ɗa rataye mai laifi ko jefe shi. Mafi yawan hukunce-hukuncen jefewa a Suɗan - sun fi faɗa wa kan mata ne - waɗanɗa kuma Babbar Kotu takan rushe su iɗan an ɗaukaka ƙara.

Post a Comment

0 Comments