Ado Gwanja ya zo da sabon salon waƙa, in da ya yi waƙar Chass wadda ta ja hankali dake kuma tashe a ƙasar Hausa.
Latsa don sauraro ko sauke waƙar Chass a nan ƙasa:
Wannan waƙar dai tana ɗaya da ga cikin sabbin waƙoƙi da suka ja hankalin duniya a kafofin sadarwa na Tiktok, ita ce waƙar da ake zargin cewa hukumomi sun buƙaci mawaƙin ya janye waƙar saboda tana ɓata tarbiyar yara da samari da yan mata da kuma matasa.
Ku faɗi ra'ayoyinku game da waƙar a Comment don faɗin albarkacin bakinku, za mu buƙaci mawaƙin da kansa ya baku amsoshin abinda aka tattauna a Comment in dama ta bayar.
Arewa News | Hausa Songs
Sautin Waƙar Chass ta Ado Gwanja
Latsa ƙasa don sauraron waƙar Ado Gwanja ta Chass ko sauke ta bisa wayoyin hannunku:
0 Comments