Ado Gwanja ya zo da sabon salon waƙa, in da ya yi waƙar Warrr wadda ta ja hankali dake kuma tashe a ƙasar Hausa.
Latsa don sauraro ko sauke waƙar Warrr a nan ƙasa:
Ado Gwanja shahararren mawaƙin Hausa ne wanda ya gware ta hanyar amfani da salo da fikira da hikima da azanci da karin magana a cikin waƙoƙinsa.
Wannan ita ce waƙar
Latsa nan don sauraron sabuwar waƙar Ado Gwanja mai suna Warrr:
0 Comments