Daga: Arewa News
ABUJA, NAJERIYA - Rikicin jam’iya mai mulki ta APC ya yi ƙamari bayan da Sakataren riƙo na jam’iyar na ƙasa watoSanata John James Akpanudoedehe ya ajiye muƙaminsa.
Jaridar The Nation ta ƙara da cewa Sakataren ya miƙa takardar ajiye aiki ne ga sabon shugaban kwamitin riƙo na jam’iyar wato Gwamna Abubakar Sani Bello yayin ganawa a Sakateriyar jam’iyar a yau Talata.
Za mu yi ƙarin
bayani nan gaba…
0 Comments