Talla

Aniyar Jar Hula: Rabi'u Kwankwaso Zai Fice PDP Kafin Ƙarshen Maris

 Daga: Muhammad Abdallah


 KANO, NAJERIYA - Tsohon gwamnan jihar Kano da ke Arewacin Najeriya haka kuma yana daga cikin jigogi a jam'iyyar PDP wato Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso, ya ce zai fice daga jam'iyyar kafin ƙarshen wannan watan na Maris.

Kwankwaso ya tabbatar da ficewarsa a wata tattaunawa da ya yi, ya kuma ƙara da cewa, ya yi nisa a shirinsa na komawa jam'iyyar NNPP wadda aka fi sani da New Nigeria Peoples Party.

Ɗaya daga cikin makusantan Kwankwado ya ce, babu tsari na yadda ake gudanar da tafiyar jam'iyyar, wannan ne ya wajabtawa Sanata Kwankwaso tattara komatsansa domin ya bar jam'iyyar.

A watan jiya ne Kwankwaso ya jagoranci wani gagarumin taro na wasu jiga-jigan ƴan siyasar ƙasar ƙarkashin wata kungiya mai suna The National Movement TNM.

Post a Comment

2 Comments

  1. Casino - DRMCD
    If you have any questions about Casino, we have a 공주 출장샵 lot of 여주 출장마사지 answers. Casino Review - Casino 보령 출장안마 Software 광양 출장안마 - 여수 출장마사지 DRMCD. Casino Software - DRMCD. Casino Slots.

    ReplyDelete
Emoji
(y)
:)
:(
hihi
:-)
:D
=D
:-d
;(
;-(
@-)
:P
:o
:>)
(o)
:p
(p)
:-s
(m)
8-)
:-t
:-b
b-(
:-#
=p~
x-)
(k)