Suleiman BS Mai Ganga
Bakon shirin a yau mawaki ne, sunan shi Suleiman wanda aka fi sani da BS Maiganga, matashi ne da Allah ya yi wa baiwar waka inda yake wakokinsa cikin salo da azanci da fikira da sarrafa harshe, muryarsa da karin wakokinsa suna jan hankali inda yake fadakarwa da nishadantarwa da kuma ilmantarwa a cikin wakokinsa...
0 Comments