An rubuta wannan littafi mai suna ‘Hausa Firamare 6’ don ya yi daidai da manhajar koyarwar Firamare 6 (Primary Curriculum), zubin littafin ya yi daidai da sabuwar Manhajar Hausa wadda Hukumar Bincike da Haɓaka Ilimi ta Nijeriya (NERDC) ta sabunta a shekarar 2018. An sauya sunan littafin daga ‘Sabuwar Hanyar Koyon Karatu da Rubutu a Hausa’ zuwa ‘Hausa Firamare 6’ domin samu sauki wajen furucin sunan littafin.
Ga Darussan da ke cikin Littafi na Shidda:
JIGO | KARAMIN JIGO | DARUSSA |
HARSHE | A1. Sauraro Da Magana | |
A2. Karatu | ||
A3. Rubutu | ||
ADABI | B1. Wasan Kwaikwayo | |
B2. Waƙoƙi | ||
B3. Zube | | |
AL’ADA | C1. Ɗabi’u Da Al’ada | |
C2. Ginshiƙin Ginin Al’umma | ||
C3. Kayayyakin Al’adu |
A latsa nan Hausa Primary 6 don sauke PDF ɗin littafin da kuɗaɗe kaɗan, Amma karanta littafin a wannan website ɗin kyauta ne ga malaman makaranta masu koyar da harshen Hausa. Idan an samu tangarda wajen saukewa a sake jarabawa. Idan kuna bukatar sayen littafin da aka wallafa ko karin bayani na yadda za a sayi wannan PDF sai a tuntube mu ta wannan lamba: 09035407040.
1 Comments
Waɗanda suka biya kuɗin littafi a kan tura masu littafi ta imel, amma idan ba a samu copy na littafi ba a Imel a tuntuɓemu ta imel ɗinmu Imel: [email protected]
ReplyDelete