An
rubuta wannan littafi mai suna ‘Hausa Firamare 5’ don ya yi daidai
da manhajar koyarwar Firamare 5 (Primary Curriculum), zubin littafin ya yi
daidai da sabuwar Manhajar Hausa wadda Hukumar Bincike da Haɓaka Ilimi ta
Nijeriya (NERDC) ta sabunta a shekarar 2018. An sauya sunan littafin daga ‘Sabuwar
Hanyar Koyon Karatu da Rubutu a Hausa’ zuwa ‘Hausa Firamare 5’ domin samu sauki
wajen furucin sunan littafin.
Ga Darussan da ke cikin littafi na
Biyar:
JIGO |
KARAMIN JIGO |
DARUSSA |
HARSHE |
A1. Sauraro Da Magana |
|
A2. Karatu |
||
A3. Rubutu |
||
ADABI |
B1. Wasan Kwaikwayo |
|
B2. Waƙoƙi |
||
B3. Zube |
||
AL’ADA |
C1. Ɗabi’u Da Al’ada |
|
C2. Ginshiqin Ginin Al’umma |
||
C3. Kayayyakin Al’adu |
A
latsa nan Hausa Primary 5 don sauke PDF ɗin
littafin da kuɗaɗe kaɗan, amma karanta littafin a wannan website ɗin kyauta ne ga Malaman Makaranta masu koyar da harshen Hausa
Firamare 5. Idan an samu tangarda wajen saukewa a sake jarabawa. Idan kuna
bukatar sayen littafin da aka wallafa ko karin bayani na yadda za a sayi wannan
PDF sai a tuntube mu ta wannan lamba: 09035407040.
0 Comments