Talla

Hausa Firamare 2

  GABATARWA

Download

An rubuta wannan littafi mai suna ‘Hausa Firamare 2 don ya yi daidai da manhajar koyarwar Firamare 2 (Primary Curriculum), zubin littafin ya yi daidai da sabuwar Manhajar Hausa wadda Hukumar Bincike da Haɓaka Ilimi ta Nijeriya (NERDC) ta sabunta a shekarar 2018. An sauya sunan littafin daga ‘Sabuwar Hanyar Koyon Karatu da Rubutu a Hausa’ zuwa ‘Hausa Firamare 2 domin samu sauki wajen furucin sunan littafin.

Ga Darussan da ke cikin Littafi na Biyu:

  JIGO

KARAMIN JIGO

DARUSSA

HARSHE

A1. Sauraro Da Magana

A1.1 Sunaye

A1.2 Kalmomin Aiki

A1.3 Ci gaba Da Taɗi

A1.4 Ƙidaya

A2. Karatu

A2.1 Karanta gaɓoɓin Kalma

A2.2 Ci Gaba Da Karatun Haruffa

A3. Rubutu

A3.1 Ci Gaba da Rubutun Haruffa

A3.2 Rubutun Gaɓoɓin Kalma

ADABI

B1. Wasan Kwaikwayo

B1.1 Wasan Ƙwaiƙwayo

B2.1 Sauƙaƙan Karin Magana Da Maganganun Azanci

B2.2 Kacici-Kacici

B2. Waƙoƙi

B3. Zube

B3.1 Almara

B3.2 Tatsuniya

AL’ADA

C1. Ɗabi’u Da Al’ada

C1.1 Ƙarin Gaisuwa

C1.2 Tsaftar Muhalli

C1.3 Tausayi

C1.4 Wasannin Gargajiya

C2. Ginshiƙin Ginin Al’umma

C2.1 Ƙarin Kulawa da Iyali

C2.2 Karikitan Cikin Gida

C3. Kayayyakin Al’adu

 

A latsa nan Hausa Primary 2 don sauke PDF ɗin littafin, Littafin kyauta ne ga Malaman Makaranta masu koyar da harshen Hausa Firamare 2. Idan an samu tangarda wajen saukewa a sake jarabawa.  Idan kuna bukatar sayen littafin da aka wallafa ko karin bayani na yadda za a sayi wannan PDF sai a tuntube mu ta wannan lamba: 09035407040.


Download

 

Post a Comment

0 Comments