Talla

Ban Dariya: Farashin Mata


 Wani Basakwace ne ya shiga garin Kano yana talla da lasifika yana cewa; 

"Farashin mata na wannan shekarar 2022; Farar Mace 70,000, Baqar Mace 30,000, Chocolate Girl 50,000, Doguwar Mace 100,000Gajeriyar Mace 40,000Medium Girl 70,000Fara doguwa170,000Baqa doguwa 130,000Doguwa chocolate Girl 150,000Gajeruwa bakar mace 5,000. Duk wanda ta tsinci kanta a Qanqanin farashi, sai tayi haquriALLAH ya amfana”.

Sai wata budurwa goduwa da leko cikin motarsa ta ce ta cikin lasifika; 
“Nawa ne farashin gyatumarka?”

Post a Comment

0 Comments