Wani mahaukaci ne mai suna Sabitu, wata rana ya je ya samu kudi, ya bada aka dama mai fura da sukari da yogot, ta yi dadi sosai.
Sai ga shaho ya taho firr ta saka kafa cikin kwanon fura, ta ruga da gudu, mahaukaci ya ta shi ya bi shi zai kamo wai dole sai ya lashe furar da kafar shahon ya dangwalo a cikin kwanonsa.
Kafin ya dawo wata mage ta zo ta shanye Fura ta lashe kwano, shi kuwa sai ya kama mace ya ce dole sai ta amayo masa furarsa ya sanye.
Shin kuna ganin idan magen ta amayo furar, mahaukacin zai sha kuwa?
Ku fadi ra'ayinku a wajen Comment.
0 Comments