Talla

Ban Dariya: Musulumtar wani Igbo

 



Wani Inyamuri ne ya zo ya musulunta sai aka tambaye shi wani suna yake so asaka masa sai yace irin DAN DAN yake so.

Malamin bai gane ba,  sai Inyamuri ya bada misali ya ce; 

“Kamar DANGOTE, DANTATA, DANKABO, DANMALIKI”. 

Sai Malamin ya ce; 

“To an zabar maka sunan Danbaro” 

Sai Inyamuri ya ce; 

“A canza masa don ya yi kudi da yawa kamar na Dangote” 

Post a Comment

0 Comments