Wata mata ta shiga Taxi da yaronta mai surutu da yawan tambaya, sai suka ga karuwai irin masu tsayuwa kan titi suna jiran Mazan banza. Sai yaron ya ce;
“Mama waxannan matan suwaye?”
Sai maman ta ce;
“suna jiran mazajensu ne su zo su xauke su”
Sai Direban ya ce;
“Yaro qarya mamanka ta ke maka, karuwai ne masu yin cikin shege.”
Ana cikin tafiya sai yaron ya ce;
“Mama idan sun haihu ina ake kai jariransu?”
Sai Maman yaron ta ce;
“Ai su ne suke zama direbobin Taxi.”
Wasu Labaran Ban Dariya da Nishadi
0 Comments