PART OF SPEECH (SASSAN MAGANA)
Part of speech
is a group to which each word is assigned in accordance with its syntactic
function. In grammar each word is allocated in its grammatical class.
Since we are
in primary school, our teachers taught us noun, pronoun, verb, adverb,
adjectives, conjunction, interjection, preposition, this is part of speech,
English words occupied in these classes of words.
Sassan magana (Part of Speech) wani bangare ne da ake jera kalmomi a sassa daban-daban da ake amfani dasu wajen yin magana ta yadda zasu tafi da ma’anar kalmomin cikin jimla da zance, don haka a nahawun turanci ko wace kalma ana ajeta a sashen nahawunta don amfani a wannan sashe ta kuma bayar da ma’ana. Duk Kalmar da aka xauka aka kai sashen da ba nata ba, babu wata rawar da zata iya takawa sai ma ta vata nahawun zancen.
In zamu iya tunawa tun lokacin muna firamari malamanmu turanci sun sha koya mana me ake nufi da suna (Noun) wakilin suna (Pronoun) aikatau (Verbs) siffatau (Adjectives) bayyanau (Adverbs) mahada (Conjunction) nuna dangantaka (Preposition) waxannan su ne sassan magana (Part of Speech) da muke amfani dasu a Turanci.
Learn English (Koyi Turanchi)
0 Comments