12 Janairu, 2922
Daga: Abdulrahaman Haruna Danja
Yau 12th ga Watan January 2022 na jagoranci kadddamar da hada structure ta Dakarun Mustapha Inuwa wadda zata hada daga mataki na akwatin za6e zuwa ward har local government award 10 in sha Allah dasuke Danja Local Government.
Aikin wanan structure ta mutum 4 maza 3 mace 1 daga kowane akwatin za6e zasuyi aiki kamar haka:-
1. Wayarma da yan Wanan akwatin zaben wanene Dr Mustapha Muhd Inuwa?
2. Samarda kuria rakata da kareta lokacin za6e in Sha Allah
3. Bincike da gano kowace irin matsala ta siyasa akawane matakin akwatin za6e da maganceta.
Akwai mutum 3 a kowane ward wanda zasu saka ido da amsar kowane irin rahoto da Wakilin kowane akwati suka kawo zuwa mataki na ward.
Akwai mutum 2 a mataki na local government wanda zasu saka ido da amsar rahoto da aka dako daga ward wanda za'a kawo coalition centers a mataki na local government.
Wayanan mutanen baki daya akwai yan siyasa wakilai na akwatin za6e
Akwai wakilai na jamiyya wand zasu hada da kowane irin mutum mai mukami a jamiyya ya allah daga Wakilin akwati ko ward ko local government
Zasu hada da zaratan matasa fitattu masu fada Aji a kowame mataki kama daga akwatin za6e zuwa ward zuwa local government.
Akwai elders na kowane mataki wanda zasu hada daga akwatin zabe zuwa ward zuwa local government.
Sanan akalla daga kowane wakilci ko member ana iya samun mai karantawa da rubutuwa dakuma yan midiya wanda zasu iya watsa kowane labari ko daukar hoto a kowane mataki in Sha Allah.
Mun kaddamarda wanan aiki daga Shugabanci da Sakatare, Chairman, PRO, Women Leader, Youths Leader, Ma'aji, Sakataren kudi PRO 2 da vice Chairman, sai Wanda zai jagoranci Wanan structure matsayin babban Wakili zuwaga Dr Mustapha Inuwa Sakataren gwamnatin Jahar Katsina Wanda duk wani abu dazai taso gameda Wanan structure daga Danja Local governments.
Shugabancin wanan Dakarun Mustapha Inuwa (Mustapha Inuwa Grass Roots Danja Local governments) #INUWALIKEMINDS shine Isma'il Mai Shayi Bagaruwa Danja.
Saini Wakilin wanan tafiya zuwa wajen Dr Mustapha Inuwa wajen aikinta da yadda zamu Kawo Danja Local Government in Sha Allahu.
Allah yabamu saa amin.
0 Comments