Rundunar sojin Najeriya bataliya ta 223 karkashin rundunar Hadarin Daji da ke fada da 'yan bindiga a yankin arewa maso yammacin Najeriya ta ce ta ceto sama da mutum 60 a farmakin da ta kaddamar kan 'yan fashin daji daga…
Hukumar yaki da cin hanci a Kano ta gayyaci tsohon gwamna jihar Abdullahi Umar Ganduje a kan badakalar dala domin amsa wasu tambayoyi don wanke kansa. Hukumar ta KPCACC a jihar Kano ta bayyana cewar za ta bi duk matakan da d…
ABUJA, NAJERIYA - Adadin man fetur da ake sha a Najeriya ya ragu da kashi 28%, tun bayan da shugaban kasar Bola Tinubu ya janye tallafin man a karshen watan Mayu. Cikin watan da ya gabata, man fetir din da aka sayar a Na…
ABUJA, NIGERIA — Gwamnatin Tinubu ta Najeriya ta bayyana wasu daga cikin kyakyawar manufofinta na cika alkawarin da ta dauka na biyan basussukan da ake bin kasar, a yanzu gwamnatin ta shirya biyan bashin dala miliyan 500 a wat…
Once upon a time, in a quaint little village nestled amidst rolling hills, there lived a peculiar goat named Gilbert. Gilbert was no ordinary goat; he had a rather mischievous and gossipy nature. He had a knack for overhearing c…
Daga: Arewa News KANO, NAJERIYA - An kama wasu mata a jihar Kano kan zargin satar yara da neman kuɗin fansa har miliyoyi bayan sin yi garkuwa da yaran. A wata sanarwa wadda CP Abdullahi Kiyawa ya wallafa a shafinsa na fesbuk, ta …
Daga: Arewa News KANO, NIGERIA — Gwamnatin jihar Kano ta ce tana sane da masu satar waya fa kwace kuma ta ɗauki matakan magance matsalar kwacen waya a hannu Jama’a da wasu batagarin matasa ke yi a wasu sassa na birnin. Haka kum…
DAGA: Arewa News ABUJA, NAJERIYA - Shugaba cocin nan na Kenya da ake zargi da laifin tilasta wa mabiyansa azumin mutuwa don haduwa da Yesu Almasihu zai sake bayyana a gaban kotu ranar Larabar nan, bayan gurfana da ya yi a ranar …
Daga: AREWA NEWS SOKOTO, NAJERIYA - Wasu ƴan mata su goma sha sun rasa ransu bayan kifewar kwale-kwale a wani ƙauye mai suna Dandeji da ke ƙaramar hukumar Shagari dake jihar Sokoto. An ruwaito cewa ƴan matan na kan hanyarsu ta zu…
Daga: Arewa News BORNO, NAJERIYA - Rundunar da aka fi sani da sunan Operation Haɗin kai sun ceto wasu daga 'yan mata biyu da aka sace a ƙaramar hukumar Chibok ta jihar Borno tun a watan Afrilun 2014. Kodayake, dakarun sojojin…
Daga: Mohd Abdallah AREWA NEWS GOMBE, NAJERIYA - An zargi wani malamin islamiyya da ɓata wasu ƴara su huɗu. Rundunar ƴan sandan jihar Gombe ce ta sanar da kama Malamai, rundunar ta ce ta kama wani matashi mai shekara…
Daga: Mohd Abdallah AREWA NEWS KANO, NAJERIYA - Hukumar tsaro ta farin kaya wato DSS ta ce, ta kama wasu mutane biyu da take zargi da tunzura mutane domin tayar da hankali a jihar Kano gab da zaɓen gwamnoni da na ‘yan…
ABUJA, NAJERIYA - Shugaban hukumar zabe ta INEC, Farfesa Mahmood Yakubu, ya sanar da sakamakon zaben shugaban kasa a dakin da ake tattarawa da sanar da sakamakon zaben kai tsaye ta kafafan yada labarai. Jami’in sanar …
Soshiyal Midiya